Politics Musics

MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Sai Gawuna Sai Garo

Rarara ya yi sabuwa waka ga ɗan takarar gwamnan jihar kano Gawuna a karkashin jam’iyyar Apc.

Rarara a farko dai yana tafiyar Sha’aban sharada amma yanzu ya bar tafiyar ya dawo tafiyar ganduje.

MUSIC : Rarara - Sai Gawuna Sai Garo

Shine yayi sabuwa wakar mai taken sai Gawuna sai Garo.

Kuyi amfani da alamar Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button