Advertisment


Ina ma’abota sauraren wakokin siyasa na adamu dauda kahuta Rarara ya fitar da wakar sa mai taken ” Sanu da kokari da baba”.
Rarara ya fitar da wakar kamar yadda yayi alkawali kan cewa zai fitar da wakoki akan mulki buhari wanda shine yasa ba’a gani saboda rashin son gaskiya.
Wakar Rarara mai taken sanu da kokari baba wanda yake fadin irin ayyukan general Muhammad buhari da yayi a shekara shida da hawan mulkinsa.
Idan baku manta ba shekara da ta gaba ne masoyan buhari sunka biya rarara yayiwa buhari waka wanda shine ya cika alkawalin.
Sai kuyi amfani da download mp3 da ke saka domin saukar da wakar.



One Comment