Politics Musics

MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum – Tashi Barci Kasa

Advertisment

WATA SABUWAR WAKAR AMINU DUMBULUM MAI SUNA

 “TASHI BARCI KASA”

A wannan wakar ya caccaki Dr Abdullahi ganduje sosai ya nuna cewa ba’a mulkin kano ana barci yayi kalamai sosai akan yadda gamnatinsa ke tafiya a jahar kano.

Wannan mawakin dai mawakin kwankwaso ne wanda ya nuna amanar kwankwaso amma ganduje ya nuna shi butulu ne.

Ga Wakar nan sai ku latsa domin sauraren wannan wakar.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button