Politics Musics
MUSIC : Nazir M Ahmad – Kwankwaso Gatan Kano
Advertisment
Wannan wata sabuwa wace da munka samu ta wanda a cikin ta zakuji nazir m ahmad yayi amfani da kalamai yayi martani sosai akan masu zage zage.
Wanda wannan waka dai bai furta sunan wanda yake yiwa habaici ba amma hausawa sunce kowa yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake.
Ga dai wakar nan domin ku saukar da wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com