Hausa Musics
MUSIC : Alan waka – Falaken Gombe
Advertisment
Alan waka – Falaken Gombe Download mp3 Latest song
Alan waka ya wake masarautar Gombe inda yayi yabo da jinjinawa ga Masarautar.


Sarkin Gombe mutum ne wanda yana kula da mutanensa da kuma kulawa.
Alan waka mawaki ne da ya iya wakokin sarauta ba sai an baku labari ba sai ku saurara ko kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment