Hausa Musics
MUSIC: Kawu Sarki – Nya Nya Nya
Advertisment
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Nya Nya Nya”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Nya Nya Nya”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.
Advertisment