Kannywood
Ashe Abin Da Yasa Sarkin Waka Jin Haushin Nafisat Abdullahi
Advertisment
Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Nazir Sarkin Waka Yin Fushi Da Kuma Jin Haushin Nafisa Abdullahi, Baban Cinedu Ya Fasa Kwai Inda Yayi Cikakken Bayani,
Rigimar Dai Wasa Wasa Tanata Girma Tare Da Canja Salo. Inda Yanzun Haka Wasu Jaruman KannyWood Wanda Maganar Bai Shafesu Ba. Sun Ma Sun Fara Tsoma Baki A Ciki.via Hausamini
Zuwa Yanzun Dai Ananan Anata Musayar Yawu, Inda Har An Fara Tone Tone.. Baban Cinedu Shima Yayi Nashi Maganar. Ga Bidiyon Bayanin Nasa Anan.
Advertisment