Kannywood
To Fah Ali Jita Yayiwa Sarkin Waka Shagube game da Kyautar Mota G-Wagon 2019 (karanta)
Advertisment
Idan baku manta ba sarkin waka nazir m ahmad sarkin waka yayi bidiyo da yake cewa shi yanzu anyi masa kyauta wanda kuma da wuya ayi irinta a wannan shekara.
Sai kawai ga hoton ali jita inda G-Wagon wanda yake cewa sarkin cewa
“Ni Tawa tazo Kajira taka”
Wanda ya wallafa wannan ne a shafinsa na Instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com