Kannywood
KuzonMu Kalli Safara ƙayataccen Shiri in Ali Nuhu
Advertisment
Daga instagram din jarumin
@Regranned from @dahiru_a_k_nassarawa – @Regrann from @realabmaishadda – Za’a Fara Nuna Wannan kayataccen shirin a ranar 3 ga watan November In Shaa ALLAH A Film House Cinema Kano dake ADO BAYERO MALL A Cikin Shoprite. maza ku garzayo mazan ku, da matan ku domin kashe kwarkwatar idanun ku
Shiryawa @isaaisa10
Bada Umarnin @aleegumzak SAK
Cc @realalinuhu @aashariff @abba_el_mustapha @isaaisa10 @aleegumzak – #regrann – #regrann
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment