Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Garzali Miko Da Rakiyya Musa ( Aisha Humaira)
Wannan wasu sababbin hotunan rakiyya musa wanda garzali miko wanda fitar a shafinsa na sada zumunta.
Wanda sakin wadanda hotuna yana nuni da cewa suna kan wani aikin wata waka ne wanda nan gaba zaku ga wannan wakar kamar yadda salon hotunan sunka nuna.