Kannywood

Hadiza Gabon ta tallafawa da Safara’u SAFAA Da Makudan Kudi

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Hadiza Aliyu gabon tayi abun yaba mata domin ta baiwa Safiya Yusuf wacce akafi sani da Safara’u kwana Casa’in Tallafin Kudi har Naira dubu dari biyar N500,000.Hadiza Gabon ta tallafawa da Safara'u SAFAA Da Makudan Kudi

Wannan gaskiya ba karamin abun yabawa bane dama dai jaruma Hadiza Gabon ba yau kadai ta fara wannan abun Alkhairin ba ta dade tanayi wani ma ba’a sani sai dalilin haka ya taso.

Mutane da dama sunji wannan kyauta da jarumar tayi ganin yadda ta jawo Jarumar Kusa da jikinta kasancewar abunda ya faru da jaruma Safara’u amma duk da haka bata gujeta ba kamar sauran jarumai.

kalli cikakken vedion anan

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button