Labarai
Katin Kwankwasiyya Ya Fito Kungiyar kwankwasiyya Ta Kirkira Domin Tallafawa al’umma (hoto)
Advertisment
Wannan Shine Katin Na Kungiyar Kwankwasiyya Wanda Ta Kirkira Domin Tallafama Al’ummar Ya ce yanzu haka kungiyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun dalibai 370 domin suje suyi karatun su a kasashen waje…
Wannan Katin Zai Shiga Kasuwa Idan Kana Bukatar Tallafawa Yan Uwanka Kawai Ka sayi Wannan Katin Daidai Karfinka Ka Loda A Wayarka…
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com