Labarai
Bidiyo : Allahu Akbar!! Yadda Kwankwaso Ya Bayyana Irin Gudumuwar Da Mahaifinsa Ya Bashi
Advertisment
Wannan wani bayyani ne da jidan jaridu sunkayi da sanata Rabiu Musa Kwankwaso nayi da shi bayan an kammala jana’izar mahaifinsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.
Wanda yayi bayyanin irin gudummawar da mahaifinsa ya bashi wanda ya samu nasarori sosai a rayuwarsa.
Allah ya jijansa da rahama da kullihin musulmi baki daya amen.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/wTSyPfqtM8w