Hausa Musics

MUSIC  : Salim Smart Nayi Mafarki Ft shamsiyya sadi

Advertisment

Sabuwa wakar Momee Gombe wanda tayi tare da fitaccen jarumi kuma mai bada umurni darakta kenan Ali Nuhu

Nayi Mafarki waka ce wanda ankayi kalamai na soyayya sosai a cikinta wanda kuma video ya samu aiki sosai.

MUSIC  : Salim Smart Nayi Mafarki Ft shamsiyya sadi

Zaku ga yadda momee Gombe take rawa take rangada wanda kamar itace yar kwalisar 2023 ko miyasa ta kunu wuta haka oho.

Zaku iya amfani da link da ke kasa domin kallon wakar kai tsaye ko kuma Download mp3 da video.

 

Related Articles
DOWNLOAD VIDEO HERE 

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button