Hausa Musics
MUSIC : Saniyo M Inuwa – Gaskiyar Zance
Albishirin ku ma’abota sauraren wakokin da ziyarar wannan shafi a yau na zo muku da wakar fasihin mawaki saniyo m inuwa mai “Gaskiyar zance” wanda dai wannan yaro shima ya iya waka dai dai gwargwado saboda akwai kalamai da kafiya a cikin wakarsa.
Download Music Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com