Kannywood

Ku cire Ƴa ta daga fim tana da aure Mahaifiyar amarya Tiktok

Ku Ciremin Yarinyata Daga HarKar Fim Saboda Tana Da Aure, Mahaifiyar Wata Jaruma Ta Koka Kan Garin Yarinyarta A Fim. Inda Tace Bada Yawunta Ta Shiga HarKar Ba,

Ku cire Ƴa ta daga fim  tana da aure Mahaifiyar amarya Tiktok
Ku cire Ƴa ta daga fim tana da aure Mahaifiyar amarya Tiktok

Majiarmu ta samu wannan labarin daga Shafin Hausamini inda Mahaifiya Ga Wata Sabuwar Jarumar Fina Finan KannyWood Mai Suna Hafsat Isma’il Tuge, Ta Bayyana Cewa Ita Bada Yawunta Yarinyar Nata Ta Shiga Harkar Fina Finai Ba. Hasalima Tana Da Aurenta (Miji) Inda Ta Roka Masu Harkar Fina Finan Hausa, Da su Cireta Tare Da Dawo Da Ita Gaban Iyayenta.

Mahaifiyar Nata Ta Bayyana Cewa Ita Jaruma Hafsat, Ta Shiga HarKar Na Fina Finai Ne Ba Tare Da Sanin Iyayen Nata Ba. Inda Tace Daga Ita Mahaifiyarta, Har Mahaifinta Duka Basu San Ta Shiga HarKar Ba. Kwatsam Gani Sunyi Yarinyar Tasu Ta Shiga HarKar Na Fina Finan Hausa.

Ita Dai Jarumar Da Ake Magana Mai Suna Hafsat Isma’il Tuge, Jaruma Ce Data Fito A Cikin Shirin Amaryar Tiktok, (Wato Itace Sabuwar Amaryar Da Aka Aurawa Sule)

Mahaifiyar Nata Tace Batasan Yarinyar Nata Ta Fara HarKar Fim Ba. Saboda Yarinyar Nata Ba’a Hannunta Take Ba, Abun Tambaya Anan. Shin Dama Zargin Da Akeyiwa Yan Fim Kan Cewa Suna Sa Yan Mata Su Kashe Aurensu. Wasu Kuma Da Aurensu Suke Sasu A HarKar Na Fina Finai. Hakan Na Faruwa Da GasKe, ??

Ga Bidiyon Mahaifiyar Jarumar Tana Bayani

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button