Kannywood

Ni Anka Fara Nema Na Taka Rawar SUMAYYA a Shirin Labarina tun 2016 Amma mawaki kuma Furodusa…….Ya hana – Fati Washa

A wata hira da Jarumar masana’antar kannywood Hadiza Gabon
ta tattauna da jaruma Fati washa
a shirin GABON’s ROOM, jaruma Washa ta bayyana ita aka fara nema ta taka rawar SUMAYYA a shirin LABARINA tun ashekarar 2016, amma Mawaki kuma Producer Nazifi Asnanic
ya nuna bayaso shi akwai wacce yafi gamsuwa da ita.

Mai shirin wanann tana cewa yanzu dai gashi kina cikin Labarina Dumu dumu yah Ankayi haka

Fati washa : “Ahhh”

Hadiza Gabon ” ya ankayi miye faru kina tsinci kanki a fim din labarina””?

Fati washa “Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un ni wallahi anty hadiza wayyo Allah ni amm gaskiya bazan iya gayamiki yadda na tsinci kaina a cikin Labarina ba.

Ni dai malam ya kirani mun dade munyi doguwar magana da shi wanda an kusa shekara ana ta fama abu daya tun 2020 ake abu daya tunda Allah yayi ina cikin Labarina tunda 2016 kin sani na sani amma tun lokacin Allah baiyi nasa ba sai yanzu Allah yayi nasa iko din.”Ni Anka Fara Nema Na Taka Rawar SUMAYYA a Shirin Labarina tun 2016 Amma mawaki kuma Furodusa.......Ya hana - Fati Washa

Hadiza Gabon: miyasa tun farko baki shiga labarina ba sai yanzu?

Fati washa : tun farko abinda yasa ban shiga labarina ba saboda lokacin da aka zo an dan samu problems clashing b. Irin haka haka wasu nada ra’ayin wadanda suke so a saka a fim din irin su Nazifi Asnanic wanda suke da raayin wanda za’a saka.

Hadiza Gabon: ma’ana shi yace baya son a sanya fatima sai dai wata?

Fati washa: Eh, Gaskiya haka labarina ya zo min.

Hadiza Gabon: to amma nasan yadda kuke da Nafisa kawaye kuke da ita bai kawo muku sabani ko kuma matsala tsakaninku ba.?

Fati washa : Eh Gaskiya no bai kawo muna matsala ba because saboda abu ne wanda bansan yadda ankayi daga furodusa din ba har darakta ba miye tsakaninsu ba kuma banso inji ba kawai dai an kirana ankayi ita kanta tasan haka..

Ga bidiyon hirar nan zaku iya sauraren domin kuji daga bakinta.

https://youtu.be/jhHk5lN5gDQ

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button