Kannywood
VIDEO : Tallan Fim din hausa da ake koyar da Jima’i/Saduwa
Advertisment
SubhanaAllah! Wannan Fim Din Kwata Kwata Baikamata Ace Ayishi Ba. Domin Babu Wani Ilmantarwa Saidai Barna Mai Yawa A Ciki.
An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jima’a A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.
Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.
Kalli Tallan Fim Din Anan.
Wannan fim mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan fim sosai duba da irin kalamai da ake fadi basu dace a cikinsa ba.
Turawa sunyi fim mai suna sex education sai ake ganin kamar shine sunkayi kwaikwayo.






