Kannywood
Hotuna : Tsohuwar jaruma Fati Ladan ta cika shekara 9 A Gidan miji
Fati Ladan tsohuwar jarumar masana’atar shirya finafinai ta kannywood wadda Allah ya azurta da yin aure wanda ta cika shekara 9 cif da aure.
Fati ladan mata ce ga Yerima shettima shugaban matasan Nijeriya ne wanda Allah ya azurta shi da ‘ya’ya da ita wanda tana da abokiyar zama ba ita kadan bace.
Fati Ladan tsohuwar jarumar kannywood ce wadda tayi lokaci sosai a lokacin da take cikin harta wanda tana yi da ita amma tayi aurenta muna fatan Allah ya basu zama lafiya ya basu zuri’a dayyiba ya albarci wadanda anka samu.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.