Kannywood
Alhini ! Jarumi Adam Zango Ya Girgiza Da Mutuwar Sarkin Zazzau
Advertisment
Jarumin fina-finan Hausa Adam A Zango na alhinin mutuwar sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Instagram jarumin ya ce “Ba zan taɓa manta alherin da Mai Martaba Sarkin Zazzau Shehu Idris ya yi min ba”.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com