Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO : Sani Liya Liya – Yaudara Ft Yamu Baba

Advertisment

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Yaudara”.

DOWNLOAD VIDEO : Sani Liya Liya - Yaudara Ft Yamu Baba
DOWNLOAD VIDEO : Sani Liya Liya – Yaudara Ft Yamu Baba

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Yaudara” daga kasa ko kuma ka danna Download Video domin sauke ta a cikin wayarka.

Related Articles

DOWNLOAD VIDEO HERE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button