Hausa Musics
VIDEO: Lilin Baba – So (Official Video) Ft Ummi Rahab
Advertisment
Lilin Baba Ya Saki Sabon Videonsa Wanda Yayi Wakar Daga Cikin Sabon Ep Dinsa Na “Tauraro” Wakar Mai Suna ‘So’ Ya Shiryata Ne Tare Da Wasu Yan Mata, Harda Budurwarsa A Ciki Wato Ummi Rahab.
Wakar so waka ce da lilin baba yayi ruwan kalaman soyayya daman dai kunsan gayen dan soyayya ne.
DOWNLOAD VIDEO NOW