Kannywood
Hotuna: Ango Da Amarya Lukman na Labarina ya angwance
Advertisment
An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sasen wanda anka fi sani da Lukman a cikin shirin Labarina mai dogon zango.
Yusufa sasen an daura aurensa da sahibarsa daga garin Potiskum daga jihar yobe dake arewacin Najeriya.
Ga hotunan ango da amarya nan.
Wannan kuma hotuna ne daga wajen cin abinci bayan ɗaurin Auren Yusuf Sasen a garin Potiskum ta Jihar Yobe inda abokansa sunka halarta

