Hausa Musics
Video : Kawu Sarki – Alkibla Official Music Video
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki.
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Alkibla”.
Zaku iya kallon videon wakar kai tsaye.