Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Aminu Ala ~ Zanga Zanga Ba Lumana ba
VIDEO + AUDIO : Aminu Ala ~ Sabuwa Waka Zanga Zanga Ba Lumana ba
Wannan wata sabuwa wakar da aminu Abubakar Ladan alan waka da yayi zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wanda zakuji irin yadda yake nuna banar da ankayi a cikin wannan arewa wanda duk iskanci da rainin wayo.
Wanda mun kawo muku zaku iya kallon wakar nan kai tsaye wanda kuma zaku iya saukar da audion wakar a wayoyinku.
Muna baku hakuri bisa nuna cewa wannan waka ce , ashe a gaba jawabi ne yake yi alhali ashi ba complete waka bace mungode.