Kannywood

Zafaffan Lambobin Mtn Caller Tune na Wakokin Auta Mg Boy

Shima dai shahararren matashin mawakin nan Auta Mg Boy ya kula hulda da kamfanin sadarwa na Mtn inda sunka sanya wasu wakokin a cikin tsarin call tune.

Zafaffan Lambobin Mtn Caller Tune na Wakokin Auta Mg Boy
Zafaffan Lambobin Mtn Call Tune na Wakokin Auta Mg Boy

Auta Mg Boy mawaki ne da yayi fice wajen wakoki sosai na soyayya inda wakar Baba Ayi mini Aure itace ta kara fitowa da tauraronsa a cikin al’umma.

Wannan sune code wanda duk ka sanya duk wanda ya kiraka zaiji wannan wakar ina masoyansa auta Mg Boy maza da mata to ga dama ta samu .

Ga yadda zaku sanya wannan lambobin domin fara aiki a layinka na mtn.

1. Ayi mini Aure – ta rubuta sakon 1603167 zuwa ga 4100.

2. Kamar da wasa – a rubuta sakon 1603168 zuwa ga 4100.

3. Labari na zuciya – A rubuta sakon 1603169 zuwa 4100.

4. Yanzu ma aka fara – A rubuta sakon 1603170 zuwa ga 4100.

5. Zuciya ce – A rubuta sakon 1603171 zuwa ga 4100.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button