Kannywood

Mama Daso tayi Martani Akan shin Kamaye Ya mutu ko yana Raye ?

Mama Daso tayi Martani Akan shin Kamaye Ya mutu ko yana Raye
Mama Daso tayi Martani Akan shin Kamaye Ya mutu ko yana Raye

Mama Daso Tayi Martani Mai Zafi Akan Labarin Karya na Mutuwar Kamaye, Jaruma saratu Gidado ta fito tayi Zazzafan martani akan wanda suka yada labarin karya akan jarumin Kannywood kuma darakta dan azumi baba da akafi sani da kamaye.

A jiya ne dai akaita yada labarin cewa kamaye ya rasu inda mutane da dama sukaita yada labaran a Shafukan Su na sada zumunta.

Ga abinda jarumar ta wallafa a shafinta na sada zumunta

“#alive Wallahi Tallahi KAMAYE yana nan da ransa!!
Yau Thursday,17/11/2022 karfe 10 na safe nayi masa waya to comfirm the rumours,to my own suprise shi ya amsa wayar.
Please,Stop soreading the fake or Predict News of his Death!!
Kowa lokacinsa yake jira,amma karyar mutuwa akan wani,yana nufin shi wanda ya kirkira shize riga wanda aka kirkirawa.!!
Take Note!!
KAMAYE IS ALIVE!!”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button