Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Huriya Dauda Lawal Dare
Shahararren mawakin nan na siyasa Ali jita ya fitar da sabuwa wakar mai suna Zamfarawa Allah yayi.
Ali jita mawaki ne na soyaya da siyasa wanda ya zamo fitacce sosai a fagen wakoki.
Dauda lawan Dare wanda Allah ya baiwa cin zaben gwaman jihar Zamfara a karkashin jam’iyyar PDP.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin downloading.