Hausa Musics
MUSIC: Garzali Miko – Sai Dake
Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Sai Dake”.
Saurari wannan waka mai suna “Sai Dake” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.