Hausa Musics

MUSIC : GFresh Al’ameen _ zainab Gimbiya Ft Hamisu Breaker

Wannan wata sabuwa waka ce da hamsu Breaker da abokinsa GFresh Al’ameen sunkayi wanda anyi ta ne akan budurwa GFresh Al’ameen.
Sunan wannan budurwa shine suna wakar akan so da kauna shine sunkayi hadaka da mawakin Soyayya mai tashi a yanzu domin shima ya baiwa zainab kalmai wanda gata nan dai ku saurara kuji.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button