Hausa Musics
AUDIO + VIDEO : Lilin Baba ~ ‘ Suri ‘ Official Video HD
Wannan wata sabuwa wakar lilin baba ce mai suna ‘suri wanda a gaskiya wannan Bidiyo yayi kyau sosai wanda daman dai kunsan shima mawakin baida wasa wajen inganta wakokinsa sosai.
Wanda shiyasa munka kawo muku wannan waka domin kallo kai tsaye tare da download din wannan waka ga mai bukata.
Sources Music form hausamini.com.ng
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com