Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa ~ Amarsu Yar Lele
Shahararen mawakin nan Nura M Inuwa ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ” Amarsu Yar lele” wanda tana daya daga cikin wakokinsa na kudin album dinsa mai suna “Lokaci”
Wanda ita wannan wakar zakuji irin yadda yayi kalamai sosai akan mata da maza akan himma da kowa yayi auri ko miyasa yayi wannan wakar sai kun dauko.
Ga alamar Download mp3 ku saukar da wakar domin saurare kalaman da ke cikin wakar.
One Comment