Kannywood

Hadiza Gabon ta ƙure Rarara Da Tambayoyi

Fitacciyar jarumar Kannywood “yar asalin kasar Dubai, Hadiza Aliyu wadda akafi sani da Hadiza Gabon ta gayyaci fitacce kuma mashahurin Mawaƙin siyasar nan na Najeriya dama wajenta Dauda Kahutu Rarara wani shirin ta da take gabatarwa mai suna Gabon’s Room Talk Show.

Jarumar tayiwa Rarara din wasu zafafan tambayoyi wadanda ba’a taba yiwa Mawakin ba,duba da yanayin ka’idar Jarida,amma kuwa ita tayi har ta wuce Gona da iri.Hadiza Gabon ta ƙure Rarara

Jarumar tayi masa tambayoyi kamar haka;

  • Wane ne Hankaka?
    Wane karamin Sauro?
    Shin Ganduje zai rushe gidanka?
    Me yake faruwa tsakaninka da Abdul Amart?
    Shin da gaske kai Kolo ne?
    Ance kai Butulu ne wai?
    Mene Gaskiyar magana akan kuna Soyayya da Aisha Humaira?
    Haka da dai sauran tambayoyi da dama Hadiza Gabon din tayiwa Rarara din,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ayi kallo lafiya!

https://youtu.be/iWOUGGwap0g

A cikin wannan bidiyo har yanzu Rarara yana kara fadin duk wanda yake kuka akan mulkin Buhari to baisan abinda yake ba domin kuwa kowa yasan Buhari yayi abin azo a gani a Nigeria.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button