Kannywood
VIDEO : Fim Trailer SABO DA KAZA ||Staring Ado Gwanja And Others
Advertisment
Sabon shiri mai dauke da chakwakiya sosai wanda wannan fim shima zai samu kasuwa a idon duniya sunan wannan fim mai suna “Sabo da kaza” ya tara manya manyan yan ban dariya sosai. Sau ku latsa nan domin kallon wannan trailer a kass zamu sanya muku link domin downloading
Wannan kuma link ne wanda zakuyi amfani domin downloading
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

