Kannywood

Dalilin da Yasa Na shirya IZZAR SO – lawal Ahmed

Lawal Ahmed (Umar Hashim) Ya Bayyana Dalilinsa Na Shirya Fim din IZZAR SO

Dalilin da Yasa Na shirya IZZAR SO - lawal Ahmed Jarumin shirin fim din izzar so da ake haskakawa a tashar yourtube mai suna bakori tv wanda bakori gari ne ko ince karamar hukuma ce da ke jahar katsina wanda shima dan garin ne shiyasa ya sanyawa tashar sa wannan suna.
Jarumi lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin ya bayyana dalilin da yasa ya shirya wannan fim domin labari ne da ya sabawa fina finai na kannywood wanda ba’a ciki yin fim akan addinin musulunci ba ma’ana baa fiye yin fim ya zamo kashi 70% duk Akan addininmu na musulunci ba sabanin yan uwansu yan kudu da suke yin nasu su nuna muhimmancin addininsu a cikin shirin fim dinsu.
Lawal Ahmed ya shedawa bbchausa cewa irin nasarorin da ya samu akan shirin izzar so.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo sai ku saurara kuji da bakinsa.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button