Gwamnatin kano zata hukunta yar TikTok da tace An Daina Binne Gawar Mata A Maƙabarta kano
Gwamnatin Jihar Kano, Zata Kamo Yar Tiktok Tare Da Hukuntata Bisa Karya Data Shararawa Na Cewa An Hana Birne Gawar Mata A Wata Maqabarta Na Cikin Garin Kano.
“Yar Tiktok Din Mai Suna Fatima Baffa Ta Bada Labarin Ne Na Cewa A Kwanakin Baya Wata Mata A Garin Na Kano Ta Rasu Sai Aka Kaita Maqabarta Za.a Birneta, Nan Take Mai Gadin Maqabartar Yace Shi Ya Hana Binne Mata A Maqabartar, Da’a Tambayi Mai Gadin Kan Dalilin Da Yasa Yace Shi Baza.a Binne Gawar Ba Sai Mai Gadin Ya Bayyana Musu Dalilan Marasa Dadi. ”
Wannan Labari Da Fatima Baffan Ta Fada Yasa Mahukunta Su Fara Bincike Kan GasKiyar Lamarin, Daga Baya Aka Tabbatar Da Labarin Nata Kawai Labarin Qanzon Kuregene, Hakan Yasa Masu Kula Da Maqabarta Suce Ya Kamata A Dauki Mataki Kan Wannan Matar Data Sharara irin Wannan Qaryar.
Mai gadin makabarta ya karya wannan labarin da wannan matar ta bayyar inda yake cewa.
“Kuma wannnan bayyani da tayi karya takeyi kuma taci zarafin mu kuma har ki kama suna makabarta ta dan godo ga abinda ya faru.
Ni yanzu wallahi billahil azimu da ina da dama naganta gani gata sai munyi case akan wannan abu da ta fada”
Ga Cikakken Bidiyon Yadda Lamarin Ya Kasance.