Labarai
Tofah Siyasa Ta Fara Daukar Zafi!! Kalli Bayyanar Atiku A Adamawa yau
Mai girma tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya buɗe sabon titin sama a jihar Adamawa wanda gwamnatin jihar karkashin Ahmadu Umaru Fintiri ta gina.
Wannan titin shine irin sa na farko a a yanke arewa maso gabashin Najeriya kamar yadda zaku gani a cikin bidiyo
https://youtu.be/UOjr7qOGXsc