Kannywood

Ali Artwork Yana Zargin Sarkin waka Naziru M Ahamd Da canye Naira Miliyan 25

Ali Artwork Ya Zargi SarKin Waka Da Cinye Zunzurutun Kudade Har Naira Milliyan 25, Da Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar Ya Basu.Ali Artwork Yana Zargin Sarkin waka Naziru M Ahamd Da canye Naira Miliyan 25

Wata Sabuwar Rigima Ta Kunno Kai Tsakanin Jaruman KannyWood, Inda Dan Wasan Barkwancin Nan Mai Suna Mazaje, Ya Zargi Dan Wasan Barkwanci Ali Artwork Da Babakere Da Kudaden Da Dan Takarar Ya Basu.

Sai Dai Bayan Da Rigimar Ta Barke A Tsakaninsu Ne, Sai Shi Ali Artwork Ya Bayyana Cewa Shima A Cikin Milliyan Ashirin Da Biyar Da’a Basu, Kwata Kwata Dubu Hamsin Ne Ta Shigo Hannunsa. Hakan Ne Yasa Yan Wasan BarKwancin Yin Rigima Da Takai Shi Kanshi SarKin Wakan Yasa Baki.

Ga Yadda Lamarin Ta Kaya.

A cikin wannan sautin Murya zakuji naziru sarkin waka yana cewa shin Ali dan Allah kasan wani wanda ya bada kudin nan naira miliyan 25 na canye waya baka kudin a gabana na canye na hanamaka.

Dan Allah idan kana misalin irin naka ka daina sanya ni a cikin domin Ni babu wanda ya bani naira miliyan 25 naku na hana.
Ku kasance tare da shafin hausaloaded.com kawo muku labarai daga kannywood da cigaban wannan rigimar amma fatan mu Allah yasa kowan ya fahimci juna a daina musayar yawu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button