Kannywood

Akwai Yuwuwar Na Fito Takarar Mataimakiyar Gwamna a Kano – Rashida Mai Sa’a

Rashida Abdullahi Mai Sa’a

Shahararriyar Jarumar masana’antar Shirya fina-finai ta Kannywood Rashida Adamu wadda akafi Sani da Rashida Mai Sa’a tace tana duba yuwuwar fitowa takarar mataimakiyar gwamna a jihar Kano.
A yayin wata tattunawa da sawaba nayi da jarumar a Baya-bayannan da wakilinmu na Kano Karibullah Abdulhamid Namadobi ta bayyaana masa yadda alumma suketa fatan ta fito takara duba da yadda ta tsunduma harkar Siyasa a jihar.
Ku biyomu a Shirin Madubin Duniya donjin yadda tattaunawar tasu ta wakana.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button