Kannywood

Hadiza Gabon Ta baiwa wani Amsa mai zafi Akan Tambayar ta “Yaushe za’a yi Wuff Da ke”

Akwai wani abu da jaruman Kannywood musamman mata ke na tambaya da amsa wanda ake yi musu tambayoyi suna bada amsa.
Wanda nan yake wani yayi mata tamabya wanda akwai alamun tayi mata zafi sosai, wanda ta bashi amsa cikin fushi.
Tambaya: Yaushe za’a yi Wuff da ke?
Amsa: Tosho ya shirya.
Ma’ana wai tsohonsa ya shirya yayi wuff da ita wanda abun ya nuna bata ji dadin wannan tambaya ba.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Wai su wannan wawayen matan saboda sun mayarda kansu yan neman duniya taba kiyamarsu suke yi ba idan anyi musu maganar aure sai su fusata Basu da sanin cewa Basu da masoyan da suka fi masu yi musu maganar aure to idan mutuwa tazo ai sai su fada Mata tajira su sai ta cika buri sannan ta dauke su no dama banzr hadiza gabon kawai nake supporting Amma yanzu na aje kowa film dinma nadena kallo kowa yaje da yaji da halinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button