Kannywood
VIDEO : kalli Sabon Video Yakubu Muh’d Ya Rungume (hug) Din Rahama Sadau
Advertisment
Wannan wani sabon shiri ne da jaruman biyu keyi a Suga Naija Tv ke yi tare da rahama sadau da yakubu muhammad.wannan a cikinsa suna gunmar juna suna kiss tamkar ba musulmai ba, tamkar ba hausawa ba saboda ba al’adar bahaushe bane kiss din mace a gaban jama’a amma sai ka kalli wannan video domin tabbatarwa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
AbdulmudallibAbubakar [email protected]