Hausa Hip Hop

ALBUM: Namenj – Na Matsu Ep

Namenj ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna “Na matasu” a wannan shekarar 2022.

Namenj yayi kokari sosai wajen rera wannan wakokin da tana daya daga cikin sabon kudin sababbin wakokin na shekarar 2022 mai suna na matsu ep.ALBUM: Namenj - Na Matsu Ep

Namenj mawaki ne da yayi fice wajen rera wakokin mawaka irin tsofaffin wakokinsu kafin shima ya fara yin nasa inda lokacin yayi tashi waje maimaita wakokin soyayya da dai sauransu.

Namenj mawaki ne da maza da mata ke son wakokinsa duba da babu kwaranmniya ko hayaniya a cikin wakokinsa.

Na Matsu wakokin wannan sabon kudin album din na Na matsu wanda akwai kalamai sosai a cikinta.

Tracks Lists

1. Namenj – In sha Allah – DOWNLOAD

2. Namenj – Jinin ki – DOWNLOAD

3. Namenj – subtle Loving – DOWNLOAD

4. Namenj – Rabonki Ne – DOWNLOAD

5. Namenj – Bakin Kogi – DOWNLOAD

6. Namenj – Na matsu – DOWNLOAD

Namenj Yayi kokari sosai wajen rera wadanda wakokin guda shidda a cikin wannan sabon kudin album dinsa inda ya nishadantar da Masoyansa zaku iya sauraren wakokin kai tsaye daga Audiomack na Mawakin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button