Labarai
Wannan Bidiyo ya jawo safara’u SAFAA ce-ce-ku-ce Bayan an kama mai gidanta
Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.
An zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa an sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar wannan lamarin.
Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar Tiktok.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!