Hausa Hip Hop
MUSIC: Namenj – Rabonki Ne
Advertisment
Namenj ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna “Na matasu” a wannan shekarar 2022.
Namenj yayi kokari sosai wajen rera ‘Rabonki Ne’ wannan waka da tana daya daga cikin sabon kudin sababbin wakokin na shekarar 2022 mai suna na matsu ep.
Namenj mawaki ne da yayi fice wajen rera wakokin mawaka irin tsofaffin wakokinsu kafin shima ya fara yin nasa inda lokacin yayi tashi waje maimaita wakokin soyayya da dai sauransu.
Namenj mawaki ne da maza da mata ke son wakokinsa duba da babu kwaranmniya ko hayaniya a cikin wakokinsa.
Advertisment
Rabonki Ne waka ce da itama tana daga cikin wakokin wannan sabon kudin album din na Na matsu wanda akwai kalamai sosai a cikinta.
Sai kuyi Amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.