Hausa Hip Hop

MUSIC: Namenj – Jinin ki

Namenj ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna “Na matasu” a wannan shekarar 2022.

Namenj yayi kokari sosai wajen rera ‘Jinin ki ‘ wannan waka da tana daya daga cikin sabon kudin sababbin wakokin na shekarar 2022 mai suna Na matsu ep.

MUSIC: Namenj - Jinin ki

Namenj mawaki ne da maza da mata ke son wakokinsa duba da babu kwaranmniya ko hayaniya a cikin wakokinsa.

Namenj mawaki ne da yayi fice wajen rera wakokin mawaka irin tsofaffin wakokinsu kafin shima ya fara yin nasa inda lokacin yayi tashi waje maimaita wakokin soyayya da dai sauransu.

Jinin ki waka ce da itama tana daga cikin wakokin wannan sabon kudin album din na Na matsu wanda akwai kalamai sosai a cikinta.

Sai kuyi Amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button