Labarai

Sanadin TikTok na soma sayar da maganin mata – Mai Wushirya



Gidan rediyo dala fm da ke jihar kano sun samu zantawa sa Ashir Idris wanda anka fi sani aidress a Tiktok ko kuma mai Wushirya domin fattatakar matan tiktok da ke shigar da bata dace .

Tauraron TikTok Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya ya ce, sakamakon TikTok ya shiga sayar da magungunan mata.Sanadin TikTok na soma sayar da maganin mata – Mai Wushirya

A zantawarsa da tashar Dala FM da ke Kano, Idris ya ce, ya soma ne da yiwa wasu talla kafin daga bisani ya rikiɗe.

Idris ya ce, ya ce ya samu riba mai yawa a sanadin TikTok.

Ya ce, baya damuwa da waɗanda ke zaginsa, ko kiransa da ɗan daudu, domin hakan alamun nasara ne a wajensa.

Da yake martani kan haɗewar Murja Ibrahim Kunya da mawaƙi Mr442 mai Wushirya ya ce, tafiyarsu da ita ba zata yi ƙarko ba.

Yayin tattaunawar dai Ashir Idris ya bada tarihin rayuwarsa da kuma dalilin shigarsa TikTok.

Kuna iya kallon cikakkiyar tattaunawar yanzu haka da dala fm nayi da shi

Mai Wushirya yaba takaitacen labarinsa a cikin wannan zantarwar tare da Irin abubuwan da ya samu a manhajar tiktok wanda duk zakuji daga bakinsa.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button