Hausa Musics
VIDEO: Fresh Emir – Shaye Shaye official Video
Advertisment
Fresh Emir ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “shaye shaye”.
Shaye shaye waka ce da yake nunawa mutanen aibin shaye shaye a cikin al’ummarka.
Shaye shaye waka ce da yake nuna illar shaye shaye ga lafiyar dan adam domin bashi da amfani sam a cikin rayuwa al’umma.
Fresh Emir yana wakoki domin nuna illar abubuwan da ke faruwa a cikin al’umma musamman na arewacin Nigeriya.
Advertisment