Kannywood
Allah yayiwa Yahaya Bankaura Yakubu kafi Gwamna Rasuwa
Allah yayiwa jarumin yahaya Malumfashi wanda ake kira da Yakubu kafi Gwamna rasuwa wanda daman yayi fama da rashin lafiya.
A yau din nan ne majiyarmu hausaloaded ta samu wannan labari daga shafin Kannywood celebrities sunka wallafa.
Inna Lillahi wa’inna ilaihi rajiu’un
Allah ya yi wa Umar Yahaya Malumfashi rasuwa, wanda aka fi sani da “Bankaura” ko kuma “Yakubu Kafi Gwamna”.
Ya rasu, sakamakon gajeruwar rashin lafiya da ya yi fama da ita. Muna rokon Allah ya gafarta masa, amin
Darakta falalu Dorayi yakara bada tabbacin mutuwar wannan bawan Allah tare dan karamin labarinsa.