Hausa Musics
Kawu Dan sarki – kam selele ft Ado Gwanja – shaga money
Advertisment
Kawu Dan sarki – kam selele ft Ado Gwanja Download Mp3 latest song.
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “shaga money”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki yayi kokari sosai wajen rera wannan saboda kudin album mai suna “Gwagwarmaya” a shekarar 2024.
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka da take cikin wannan kudin album mai suna. “Shaga money “.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.