Hausa Musics
[MUSIC] Salim Smart – Inda So Yake Remix
Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Inda so Yake Remix”.
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.
Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.
Zaku iya amfani da Download Mp3 domin saukar da wakar.